ha_tn/exo/12/43.md

280 B

babu wani bare da mai zai iya ci daga cikin sa

Wakilin sunan nan "sa" na nufin Abinci Ƙeterewar.

kowanne bawan Ba-isra'ile

"ko ma wani bawa na Isra'ila"

da aka sawo da kuɗi

AT: "da Ba-isra'ile ya sawo da kuɗi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)