396 B
396 B
Remasis
Wannan wata babbar birni ce a Masar da ake tara hatsi. Dubi yadda aka juya wannan a 1:11.
Lissafinsu kimanin mazaje 600,000,
"Jimilansu mazaje ya kama 600,000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
gurasa marar yisti daga cikin ƙullin
...
an kore su daga Masar
AT: "Masarawan sun kore su daga Masar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)