ha_tn/exo/12/26.md

279 B

Ya yantar da gidajenmu

Wannan na nufin Yaweh ya kyale 'yan fari maza na Isra'ila. AT: "Bai ƙashe 'yan farin mu maza a gidajenmu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

yadda Yahweh ya umarci Musa da Haruna

"duk abinda Yahwen ya ce wa Musa da Haruna su yi"