Waɗannan jimlar suna nufin ƙeterewa ko kuma shagalin Gurasa Marar yeast. Yin wannan Ƙeterewar wata hanya ce na yi was Yahweh sujada.