702 B
702 B
lallai fa kada a sami yisti a gidajenku
AT: "ko kaɗan ba za a sami yisti a gidajenku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
tilas a datse shi daga cikin gundumar Isra'ila
Wannan maganar na da ma'anna uku a kalla 1) "lallai ne jama'ar Isra'ila su kori wannan mutum" 2) "ba zan gan shi a matsayin ɗaya daga cikin jama'ar Isra'ilawa ba" 3) "ya zama tilas jama'ar Isra'ila su ɗauki ransa." Duba yadda aka juya wannan a 12:15 (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
gurasa da aka yi ba tare da yisti ba
Duba yadda aka juya wannan a 12:5.. AT: "gurasa da aka yi babu yisti a cikinsa" (Dubi: Active or Passive)