800 B
800 B
ƙungiyar mayaka da ƙungiyar mayaka
Wannan kalmar na nufin runduna sojoji ko kuma sojoji masu yawa. Duba yadda aka juya wannan a 12:5.
maraice
Wato da yamma kenan bayan faduwar rana amma dai da sauran haske.
kawana ta gomasha huɗu na watan farko
Wannan ne wata na farko a kalandar Yahudawa. Kwana ta gomasha haɗun yana kusa ne da farkon watan huɗu a kalandar Yammaci. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])
kwanan ta ashirin da ɗaya ga wata
rana ta farko na wata- "kwana ta farko ga watan farko." Wato kusa da tsakar watan huɗu a kalandar yammaci. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] and rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)