ha_tn/exo/12/15.md

829 B

wannan taliki tilas a datse shi daga Isra'ila

Wannan maganar na da ma'anna uku a kalla 1) "lallai ne jama'ar Isra'ila su kori wannan mutum" 2) "ba zan gan shi a matsayin ɗaya daga cikin jama'ar Isra'ilawa ba" 3) "ya zama tilas jama'ar Isra'ila su ɗauki ransa." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

wani taro ta musamman mani

AT: "wani taro tas musamman da aka keɓe mani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba wani akin da za a yi wa waɗannan kwanaki

AT: "Ba za ku yi wani aiki a waɗannan kwanaki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Wannan ne kadai akin da ya zama tilas a ya yiwu a gare ku

AT: "Wannan ne kadai aikin da ya zama tilas ku yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)