ha_tn/exo/12/12.md

626 B

zan kawo horaswa ga dukkan allolin Masar

AT: "Zan horas da dukkan allolin Masar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

domin zuwa na a gare ku

Wannan na nuna kenan cewa Yahweh zai ga jinin da ke nuna gidan ba Isra'ila. AT: "wannan zan gani yayin da na zo gare ku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zan ƙetere ku

Wannan kalma "ƙetere" wata hanya ce na nuna cewa ba za a ziyarce ko shiga gidan ba a al'adun su. AT: "ba zan shiga gidan ku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a gare ku, cikin dukkan tsararrakin mutanenku

"a gareku da dukkan mutanen zuriyar ku"