502 B
502 B
Kada ku ci shi ɗanye
"Kada ku ci tunkiyar ko akuyan ɗanye"
Ba za ku bar wani daga cikinsa yă rage ba har safiya
yă kai safiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ɗamara
Wato wata tsiri na fata ko masana'anta da ake ɗaurawa kewaye da kwankwaso.
ku ci shi da hanzari
"ku ci shi da sauri-sauri"
Ƙeterewa na Yahweh
Wato cin dabban a rana ta goma ga wata kenan. AT: "Wannan farillar na ƙeterewa na Allah ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)