419 B
419 B
maraice
Wato da yamma kenan bayan faduwar rana amma dai da sauran haske.
a dokin ƙofa gefe biyu da samman ginshikin ƙofofin gidajen
"a gefe da kuma samman ƙofar shiga cikin gida"
A ci shi da gurasa da aka yi ba da yisti ba
AT: "da gurasa da aka yi babu yisti a ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ganyaye masu ɗaci
Waɗannan wasu shuke-shukemasu ɗaci da kuma rashin ɗadi.