338 B
338 B
Idan akwai iyalin da ba za su iya cinye tunkiya guda ba
Wannan na nufin idan iyalin ba su da yawa da za su iya cinye tunkiya ɗungum ba. AT: "Idan babu isheshen mutane a iyali da zau su iya cin tunkiya dungum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
to mutumin da maƙwabtansa
A nan "mutumin" na nufin shugaban iyalin.