ha_tn/exo/12/01.md

610 B

Wannan zai zama wata na farko a gareku, wata na farko a shekara

Waɗannan jimla na nufin abu ɗaya ne kuma suna nanata ne cewa watan da waɗannan abubuwa wannan sura suka auku za su zama farkon kalandar su a shekara. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

wata na farko a shekara

Wata na farko a shekara a kalandar Yahudawa ya haɗa da watan uku, da kuma farkon watan huɗu na kalandar kasashen yammaci. Yana nuna alamar lokacin da Yahweh ya fanshe Isra'ilawa daga Masarawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])