ha_tn/exo/06/10.md

335 B

idan Isra'ilawa ba su saurare ni ba, me zai sa Fir'auna yă saurare ni, tunda ba ni da lafazi?

Musa yana wannan tambayan da begen cewa Allah zai canza zuciya akan amfani da Musa. AT: "Tunda Isra'ilawa basu saurare ni ba, Fir'auna ma ba zai saurare ni ba, domin ba ni da lafazi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)