273 B
273 B
na bayana ga Ibrahim, ga Ishaku, ga kuma Yakubu
Na nuna kaina ga Ibrahim, ga Ishaku, ga kuma Yakubu"
ni ba sananne ne a gare su ba
AT: "Ba su san da ni ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
nishin
Wato gunaguni ta dalilin tsanani da azaba.