ha_tn/exo/05/22.md

655 B

ya Ubangiji, me ya sa ka jawo wa mutanen nan masifa?

Wannan tambayan na nuna masanan rashin jin dadin sa da ganin yadda Masarawa ke bi da Isra'ilawa da tsanani ma yanzu. AT: "Ubangiji, ban ji dadin masifar da ka sauka wa mutanennan ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me ya sa ka aiko ni ma tukunna?

Wannan tambayan na nuna rashin jin dadin Musa da yadda Allah ya aiko shi Masar. AT: "Da ma baka tabba aika na zuwa nan ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

yi masa magana da sunanka

Kalmar nan "suna" a nan na nufin sakon Allah. AT: "in ba shi sakonka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)