ha_tn/exo/05/19.md

545 B

da aka ce masu

AT: "da Fir'auna ya ce masu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

fada

Wannan wata babban gida ce da sarki ke zama.

gama kun sa mun yi baƙin jini

Masarawan suna amsa wa Isra'ilawan kamar yadda za su yi sa'adda suka ji warin wani abo. AT: "kun sa sun ƙi mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

har suka ɗauki takobi don su kashe mu

A nan "takobi" na nufin samun daman hallaka abokan gãba. AT: "ka basu hujja su kashe mu" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)