ha_tn/exo/05/12.md

746 B

ko'ina cikin ƙasar Masar

Wannan maganan faɗaɗawane kuma ana amfani da shi ne domin a nuna yawan kokarin da Isra'ilawa suke yi don cika burin Fir'auna. AT: "yanki mai yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

shugabannin aiki

wato wasu Masarawa kenan da ke tilasta Isralawa da aiki masu wuya. wato Masarawa da ke da nawayan tilasta Isra'ilawa su yi aiki kenan. Duba yadda ka juya wannan a 1:11

kara

tushiya ta bayan girbi.

me ya sa baku cika yawan tubalin da aka ƙayyada maku ... a dã ba?

shugabannin aikin suna amfani ne da tambayan yă nuna cewa suna fushin karancin tubalin. AT: "ba kwa yin isashen tubalin, a jiya ko a yau, kamar yadda ku ka yi a da ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)