ha_tn/exo/05/10.md

510 B

shugabannin aiki

wato wasu Masarawa kenan da ke tilasta Isralawa da aiki masu wuya. wato Masarawa da ke da nawayan tilasta Isra'ilawa su yi aiki kenan. Duba yadda ka juya wannan a 1:11.

ba zan ba ku kara ba ... ku je ku nema a duk inda za ku iya samowa.

...

ku da kanku ku je

A nan "da kanku" na nanata cewa Masarawan ba za su taimake su kuma ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

ba za a rage maku yawan aikinku ba

AT: "za ku cigaba da yin yawan tubula yadda kuka saba yi da"