ha_tn/exo/05/06.md

312 B

shugabannin aiki

wato wasu Masarawa kenan da ke tilasta Isralawa da aiki masu wuya. wato Masarawa da ke da nawayan tilasta Isra'ilawa su yi aiki kenan. Duba yadda ka juya wannan a 1:11.

kada ku sãke

Kalmar nan "ku" an waɗannan na nufin shugabannin aiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)