ha_tn/exo/05/03.md

540 B

Allahn Ibraniyawa

Ana iya ce wa wannan Allah na Isra'ilawa ko kuma Yahweh.

ko da takobi

A nan "takobi" na nufin yaƙi ko kuma kawo hari daga abokan gãba. AT: "ko kuma sa abokan gãbanmu su kawo mana hari" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

me ya sa kuke hana mutenenyin aikin su"

Fir'auna yana amfani ne da wannan tambayan ya nuna bacin ran shi da Musa da kuma Haruna domin suna hana 'Isra'ilawa yin aikinsu. AT: "ku daina daomun mutanen daga yin aiki!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)