ha_tn/exo/05/01.md

926 B

Bayan wannan duka

Ba san takamaimain yawan lokacin da ya ɗauki Musa da Haruna suka kira har lokacin da suka tashe zuwa gun Fir'auna ba.

mini idi

Wannan wata biki ce ta musamman domin yi wa Yahweh sujada.

Wananene Yahweh?

Fir'auna yana amfani ne da wannan tambaya domin ya nuna cewa bai san da wani Yahweh a matsayin Allah ba. AT: "Ban sa Yahweh ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Don me ni ...zan bar Isra'ila su tafi?

Fir'auna yana amfani ne da wannan tambayan yă ya nuna da cewa ba ya da wani marmarin yi wa Yahweh biyayya ko ma yă bar 'ya'yan Isra'ila so je su yi masa biyayya. AT: "Shi ba kome bane a gare noi, kuma ba zan taba ba 'ya'yan Isra'ila su tafi ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ji muryarsa

kalmar nan "muryarsa" na nufin" na nufin maganar da Allah ya fada. AT: "saurari abin da ya fada" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)