ha_tn/exo/04/24.md

636 B

sai Yahweh ya gamu da Musa ya nema yă kashe shi

Wannan na iya zama haka ne domin Musa bi yi wa ɗansa kaciya ba.

Ziffora

Wannan ne suna matar Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ƙanƙara

Wannan wani wuka ne mai ci sosai.

a kafansa

Mai yiwuwa "kafa" anan wata hanya ce da ke nufin azzakarinsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

kai angon jini kake a gare ni

Ba haske a ma'annan wannan karin magana. Amma mutanen al'addun su sun fahimci maganar da kyau. AT: "jini ya hada ni da ke" ko kuma "kai mai gida na ne ta wurin jini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)