906 B
906 B
taurara zuciyarsa
A nan "zuciya" na nufin Fir'auna. Anan maganar taurin kansa ne kamar zuciyarsa ne ya taurara. AT: "sa Fir'auna yă taurara" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
Isra'ila ɗa na ne
Kalmar nan "Isra'ila" anan na nufin dukkan jama'ar Isra'ila. AT: "Jama'ar Isra'ila dukka 'ya'ya na ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ɗa na ne, ɗan fari na
A nan ana maganar jama'ar Isra'ila ne kamar su 'ya'yan fãri ne masu sa farin ciki da fahariya. AT: "suna kamar ɗa na na fãri ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ka ki ka barshi yă tafi
"Kalmar nan "shi" na nufin jama'ar Isra'ila a matsayin ɗan Allah. AT: "ka ki ka bar ɗa na yă tafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
haƙika zan kashe ɗan fãrinka
Kalmar nan "ɗa" anan na nufin ainihin ɗan Fir'auna.