ha_tn/exo/04/14.md

1.1 KiB

kuwa zai yi murna a cikin zuciyarsa

A nan "zuciya" na nufin tunanin mutum. AT: "za zama da farin ciki" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sa maganar da zai yi a bakinsa

Ana maganar magana anan ne kamar su wasu abubuwa ne da ake iya sa a bakin mutum. Anan "magana" na nufin sako. AT: "ka bashi sakon da zai je yă maimaita" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

da bakinsa

Kalmar nan "baki" na nufin kalamun da Haruna zai mora. AT: "Zan ba shi daidai kalamun da da zai furta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zai zama bakinka

Kalmar nan "baki" na nufin maimaita abinda Musa ya faɗa masa. AT: "Zai faɗi abinda ka ce yă faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kai kuwa za ka zama kamar Allah ne a gareshi

Kalmar nan "kamar" a nan na nufin cewa Musa zai tsaya a iko ga Haruna kamar yaddda Allah da kansa ya yi wa Musa. AT: "ka kuwa za ka yi magana da Haruna da irin ikon da nake maka magana da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)