ha_tn/exo/04/06.md

449 B

sai gã

Ana amfani ne da wannan kalmar anan motasin rai, a nuna mamaki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

fari fat kamar snow

Kalmar nan "kamar" anan na kwatanta kamanin Musa ne. Ciwon kuturta na sa fatan jikin mutum yă yi fari. Mai yiwuwa ba ku da kalmar snow a harshen ku, don haka, kuna iya tunanin wani abu da ake iya bayyana fari sa shi. AT: "fari fat kamar auduga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)