ha_tn/exo/04/04.md

316 B

ka kama shi ta wutsiyarsa

"ɗauka shi ta wutsiyarsa" ko kuma "cafke shi daga wutsiyar"

ya zama sanda

"ya canza zuwa sanda" ko kuma "ya juya zuwu sanda"

Allah na kakkaninsu, Allah na Ibrahim, Allah na Ishaku, da na Yakubu

Ibrahim, Ishaku da Yakubu ne kakkaninsu guda uku. Duk kum sun bauta wa Allah ɗaya.