ha_tn/exo/03/19.md

980 B

Muhimmin bayyani:

Allah ya cigaba da magana da Musa.

sai an tilasta shi

Wannan na iya nufin 1) "sai dai in ya ga cewa ba shi da ikon yin wani abu kuma" (Duba UDB), 2) "sai dai in na tilasta shi yă bar ku ku tafi" 3) "tun ba idan na tilasta shi yă bar ku ku tafi ba." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zan miƙa hannu na in bugi

A nan "hannu" na nufin ikon Allah. AT: "zan buge shi da iko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba za ku fita hannun wofi ba

A nan amfani ne da kalmar nan "hannun wofi" domin a nanata wani abu da ban da wanda ake nufi. AT: "za ku tafi da hannayen ku cike da abubuwa masu kyau" ko kuma "za ku tafi da abubuwa masu daraja ƙwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

duk matayen da ke zama a gidadajen maƙwabtan ta

"duk mataye Masarawa da ke zama a gidajen maƙwatan ta Bamasara"