ha_tn/exo/03/16.md

1.1 KiB

Muhimmin Zance:

Allah ya ci gaba da magana da Musa.

Allah na kakkaninku, Allah na Ibraham, na Ishaku, da Yakubu

Ibrahim, Ishaku da Yakubu sune kakkannnin Musa. Dukansu sun bauta wa Allah ɗaya ne.

lallai ne gan ku

Kalmar nan "ku" na nufin jama'ar Isra'ila.

ƙasa mai gudãna da madara da zuma

"ƙasa da madara da zuma ke gudana." Allah yana maganar ɗacewar ƙasar ne ga dabbobi da shuke-shuke kamar madara da zuma daga waɗannan dabbobi da shuke-shuken suna gudana a ƙasar. Duba yadda aka juya wannan a 3:7. AT: "ƙasar da ke da kyau a kiwon dabbobi da noma abinci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

gudãna da

"cike da" ko kuma "da yalwar"

madara

Dashike ana samun madara daga shanu da dawakai ne, wannan na nufin abincin da dabbobi ke bayarwa. AT: "abinci daga dabbobi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuma

Dashike ana samun zuma daga furannin itace ne, wannan na nufin abincin da 'ya'yan itace ke bayarwa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Za su saurare ka

"Kalmar nan "ka" na nufin Musa. AT: "Dattawan za su saurare ka"