ha_tn/exo/03/13.md

588 B

Allah ya ce wa Musa, "NI NE NI"

Wannan shi ne amsar da Allah ya ba wa Musa game da tambaya da ya yi akan sunan Allah. Ana iya kara haske a wannan. AT: "Allah ya ce wa Musa, "ka ce masu Allah ya ce sunansa shi ne, 'NI NE NI."

NI NE NI

Wannan na iya nufin 1) duka jimlar nan sunaye Allah ne ko kuma 2) Ba faɗin sunan Allah ne yake yi anan ba, amma wani abu game da kansa. Ta wurin faɗin haka, Allah yana koyar cewa shi madawami ne; yana nan tun dã kuma zai cigaba da kasancewa a kodayaushe.

NI NE

Harsuna da basu da kalma kamar "ne" na iya amfani da "RAYE" ko kuma "INA NAN."