ha_tn/exo/03/11.md

274 B

Wanene ni, da zan je gabar Fir'auna ... Masar?

Musa yana amfani ne da wannan tambayan don yă gaya wa Allah cewa shi ba komai ba ne kuma ba wanda zai saurare shi. AT: "Ni ban isa har in je gaban Fir'auna ... Masar ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)