ha_tn/exo/03/09.md

215 B

kukan jama'ar Isra'ila ya zo gareni

A nan maganar "kuka" anan ne kamar wasu mutane ne da ke iya tafiya da kansu. AT: ""Na ji kuke-kuken jama'ar Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)