ha_tn/exo/03/07.md

926 B

shugabannin aiki

wato wasu Masarawa kenan da ke tilasta Isralawa da aiki masu wuya. wato Masarawa da ke da nawayan tilasta Isra'ilawa su yi aiki kenan.

ƙasa mai gudãna da madara da zuma

"ƙasa da madara da zuma ke gudana." Allah yana maganar ɗacewar ƙasar ne ga dabbobi da shuke-shuke kamar madara da zuma daga waɗannan dabbobi da shuke-shuken suna gudana a ƙasar. AT: "ƙasar da ke da kyau a kiwon dabbobi da noma abinci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

gudãna da

"cike da" ko kuma "da yalwar"

madara

Dashike ana samun madara daga shanu da dawakai ne, wannan na nufin abincin da dabbobi ke bayarwa. AT: "abinci daga dabbobi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuma

Dashike ana samun zuma daga furannin itace ne, wannan na nufin abincin da 'ya'yan itace ke bayarwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)