ha_tn/exo/03/04.md

411 B

keɓe

"tsatsarka"

Ni ne Allah na kakanninka, Allah na Ibrahim, Ishaku, da Yakubu."

Dukkan waɗannan mutanen suna bauta wa Allah ɗaya.

Kakanninka

Wannan na iya nufin 1) "tsofofinka" ko kuma 2) "na ubanka" Idan yana nufin "kakanka," to jimlar da ke biye na ba da bayyani wadda shi ne "ubanka" ke nufi: yana nufin Ibrahim, Ishaku, da Yakubu. Idan yana nufin "ubanka", to yana nufin uban Musa da kansa.