438 B
438 B
Mala'ikan Yahweh
Wannan Yahweh ne da kansa yana ya bayyana a matsayin Mala'ika, ba wai mala'ikan da Yahweh ya aika kawai ba. "Yahweh ya bayyana da kamanin mala'ika" (UDB).
Yahweh
Wannan suna ne na Allah da ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alkawali. Duba shafi na translationWord kame da Yahweh da kuma yadda ake juya wannan.
sai
Kalmar nan "sai" a nan na nuna cewa Musa ya ga wani abu ne da ya banbanta da abinda yake sammani.