ha_tn/est/10/01.md

1.1 KiB

yasa dokar haraji a ƙasar da kuma ƙasashen tuddai na bakin teku

Sa dokar haraji na nufin a sa mutane su biya haraji. Ƙasar da kuma ƙasashen tuddai na bakin teku na nufin mutanen da ke zama a ciki, AT: "a sa mutanen da ke zama a ƙasar da kuma ƙasashen tuddai na bakin teku su biya haraji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Dukkan aikin ci gaba na iko dana karfi

Misalin suna "aikin ci gaba" za a iya bayaninsa da aikatau "aiki" ko kalmar "yin manyan abubuwa. Misalin suna "iko" da "ƙarfi" za a iya fassarawa da wakilin aiki. AT: "Dukkan aikin ci gaba da ya yi saboda ikonsa da karfi" ko "Dukkan manyan abubuwan da ya yi saboda ikonsa da karfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

cikakken tarihin girman Modakai ta yadda sarki ya darajartar da shi

An yi zancen cewa sarki ya darjanta Modakai kamar a ce sarki ya ɗaga shi sama a zahiri. AT: "cikakken labarin Modakai da yadda sarki ya darajartar da shi na da girma" ko "cikakken labarin Modakai da yadda sarki ya darajartar da shi domin manyan abubuwan da ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)