ha_tn/est/09/29.md

390 B

Sarauniya Esta ɗiyar Abihel da Modakai Bayahude suka yi rubutu ... wasiƙa ta biyu

Esta ɗiyar Abihel ce, Esta da Modakai ne suka rubuta wasiƙar.

Abihel

Mahaifin Esta da kawun Modakai. A duba yadda aka fassara wannan a cikin Esta 2:15. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wasiƙa ta biyu

"ƙarin wasiƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)