691 B
691 B
a rana ta sha huɗu a watan Ada
A duba yadda aka fassara irin wannan zance a cikin Esta 3:13.
ba su kwashi ganima ba
Ɗora hannuwa bisa abubuwa na mamadin kwashe su. AT: "ba su ɗauki ganima ko ɗaya ba" ko "ba su ɗauki ko ɗaya daga cikin ganimar ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
dubu saba'in da biyar
"75,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
amma basu ɗibiya hannunsu bisa dukiyar waɗanda suka kashe ba
Ɗora hannuwa bisa abubuwa na mamadin kwashe su. AT: "ba su ɗauki ganima ko ɗaya ba" ko "ba su ɗauki ko ɗaya daga cikin ganimar ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
dukiya
"dukiyoyi" ko "kadarori"