ha_tn/est/09/13.md

560 B

aiwatar da dokar yau a gobe kuma

A nan "aiwatar" kari ne da ke ma'anar wani abu da aka dokatar ko shirya. AT: "gobe kuma ayi biyayya da dokar yau" ko "gobe kuma ayi abin da aka dokatar da ayi yau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

gumagumai

Wannan wani sassaƙaƙƙen katakon rataye wani ne ta wurin ɗaura igiya zagaye a bisan gungumen ƙarshen igiyar kuma a ɗaure wuyansa sai a rataye shi a jikin. A duba yadda aka fassara "gungume" a cikin Esta 2:23. AT: "katakon rataye mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)