ha_tn/est/09/11.md

949 B

Mene ne kuma suka aiwatar cikin sauran lardunan sarki?

Sarkin ya yi wannan tambaya ne da ya nuna cewa ya tabbata Yahudawa sun kashe mutane da yawa a sauran lardunan. AT: "abin da babu shakka suka aiwatar a sauran lardunan sarkin!" ko "babu shakka sun kashe da yawa fiye ma a sauran lardunan sarki!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mene ne roƙonki?

Za a iya bayyana misalin suna "roƙo" tare da aikatau "tambaya" ko "buƙata." AT: "me ki ke tambaya?" ko "me ki ke buƙata?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Za a baki

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "zan baki abin da ki ka tambaya" ko "zan yi maki abin da ki ke buƙata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Mene ne buƙatarki?

Za a iya bayyana misalin suna "buƙata" tare da aikatau "tambaya" ko "roƙo." AT: "me ki ke tambaya?" ko "me ki ke roƙo?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)