550 B
550 B
gwamnonin larduna
"gwamnonin da ke bisa larduna"
tsoron Modakai ya abko masu
Tsoron ya abko wa mutane na nufin mutane na zama cikin tsoro ƙwarai. AT: "suka zama cikin tsoron Modakai ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
mai girma a gidan sarki
"mai muhimmanci ƙwarai a fãdar sarki"
labarinsa ya bazu a dukkan larduna
Labari ya bazu a dukkan wurare na nufin mutane a dukkan wuraren na sanin irin girmansa. AT: "a dukkan lardunan mutane suka san irin girmansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)