ha_tn/est/07/03.md

1.7 KiB

Idan na sami tagomashi a idanun ka

A nan "sami tagomashi" kari ne da ke nufin yadda da ita ko gamsuwa ta ita. "A idanunka" misali ne da ke wakiltar darajar ta a gare shi. AT: "Idan ka daraja ni kuma ka yadda da ni" ko "idan ka gamsu da ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

bari a barni da raina

Misalin "bayar da rai" na mamadin kuɓutar da wani daga mutuwa. Wannan maganar za a iya bayanin ta a matsayin aikatau. AT: "ka ceci raina" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

wannan shi ne roƙona

Misalin suna "roƙo" za a iya bayanin shi tare da aikatau "tambaya" AT: "Wannan itace tambayata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Gama an sayar damu

Misalin "an sayar" na madadin yashewa. Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Gama wani ya yashe mu" ko "Gama wani ya sanya mu cikin haɗarin maƙiyanmu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

a hallaka mu, a kashe, a kuma shafe mu gaba ɗaya

A nan dukka kalmomin uku na da ma'ana ɗaya kuma an yi amfani da su ne domin jaddadawa. Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "domin maƙiyanmu su hallaka mu, su kashe, su kuma shafe mu gaba ɗaya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Ina za a sami wannan mutum daya ƙudurta a zuciyarsa yayi makamancin abu haka

A ƙudurta a zuciya ayi wani abu kari ne da ke nufin niyyar yin wani abu. Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Ina wanda ya yi niyyar yin makamancin abu haka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])