ha_tn/est/06/10.md

223 B

Kada ka kasa yin ko abu ɗaya daga abin da ka faɗa

Kalmar "ko abu ɗaya" na jaddada cewa ya tabbatar ya yi dukkan abin da ya faɗi. Za a iya faɗi a matsayin tarawa. AT: "Ka tabbatar cewa ka yi dukkan abin da ka faɗi"