814 B
814 B
bari a kawo rigunan sarauta
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "bari wani ya kawo rigunan sarauta" ko "yagawa barorinka su kawo rigunan sarauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya taɓa hawa, kuma a sa masa kambin sarauta
Kalmar "ya" na nufin dokin. Kambin sarauta alama ne na musamman da ke nuna iyalin sarki.
Sa'an nan da rigunan da dokin a ba da su
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Sa'an nan bari su bada rigunan da dokin" ko "Sa'an nan a gaya masu su bada rigunan da dokin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Bari su sa wa mutumin ... ya girmama, bari kuma su bishe shi
A gaya masu su sa wa mutumin ... cikin girmamawa, bari kuma su bishe shi"
Bari kuma su yi shela
"A gaya wa manyan shugabanni da barori su yi shela"