ha_tn/est/06/01.md

968 B

Bigtana da Teresh

Waɗannan sunayen mazaje biyu ne. A duba yadda aka fassara sunayensu a cikin Esta 2:21. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Sai aka tarar a rubuce a wurin

A nan "tarar" kalma ce da ke nufin fahimci. Dukka "tarar" da "lissafta" za a iya bayyanawa a matsayin aikatau. AT: "Suka tarar cewa marubuta sun lissafta a nan" ko "suka fahimci cewa marubutan sun rubuta" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Me aka yi don a bashi girma

Za a iya bayyanawa a matsayin aikatau. AT: "Me na yi don a bashi girma" ko "Me muka yi don a bashi girma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ba a yi masa komai ba

Za a iya bayyanawa a matsayin aikatau. Duk da haka zai yi kyau a sami hanyar bayani da ba zai nuna cewa kamar barorin na tuhumar sarki ba. AT: "Babu wanda ya yi wani abu domin Modakai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)