ha_tn/est/04/15.md

508 B

Susa

A duba yadda aka fassara wannan birnin a cikin Esta 1:2. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kuyi azumi domina ... zamu yi

Azumi alamar aiki ne da Yahudawa ke yi sa'ad da su ke yin addu'a mai tsanani. Za a iya nuna wannan a bayyane. AT: "ku yi azumi da addu'a domina ... za mu yi azumi da addu'a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

kwana uku

"kwana 3" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])