ha_tn/est/04/13.md

591 B

gudunmawa da tsira zasu zo wa Yahudawa daga wani wuri

A nan anyi zancen "gudunmawa" da "tsira" kamar masu rai ne da ke iya tasowa. AT: "wani daban zai taso daga wani wuri ya kuma tsirar da Yahudawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Wa ya sani ko kin sami wannan matsayin mulkin saboda makamancin lokaci irin wannan?

Dalilin wannan tambaya shi ne domin Esta ta yi tunani mai zurfi game da fanninta cikin wannan al'amari. AT: "Wa ya sani, ko saboda saboda makamancin lokaci irin wannan ki ka zama sarauniya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)