ha_tn/est/04/09.md

504 B

duk wani namiji ko mace wanda ya shiga cikin farfajiyar sarki ... sarki ya miƙa wa sandar zinariya

Wannan karin yanayi za a iya bayaninsa cikin jimla. Zai kuma zama da taimako idan aka raba shi cikin jimloli biyu. AT: "babu wani namiji ko mace da za a bari ya shiga cikin farfajiyar sarki sai idan sarki ya gayyace su. Wanda ya karya wannan doka za a kashe shi sai wanda sarki ya miƙa wa sandar zinariya"

kwanakin nan talatin

"kwana 30" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)