ha_tn/est/04/04.md

427 B

kuyangun ... da barorinta

"barori mata da barori maza"

wa Modakai tufafin sawa

"domin Modakai ya sanya"

Hatak

Wannan sunan namiji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ɗaya daga cikin wakilan sarki wanda aka sasu yi mata hidima

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "ɗaya daga cikin wakilan da sarki ya sa su yi mata hidima." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)