ha_tn/est/04/01.md

562 B

ya ji dukkan abin da aka riga aka yi

"ya ji game da waɗannan wasiƙu"

ya kyekketa tufafinsa yasa rigar makoki da toka

Waɗannan ayyuka nuna alamar tsananin damuwa ne. AT: "ya kyekketa tufafinsa yasa rigar makoki da toka domin ya nuna baƙincikinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

lardi

A duba yadda aka fassara wannan a cikin Esta 1:1.

Yahudawa suka yi ta makoki ƙwarai

"Yahudawa suka yi babban makoki"

Da yawa kuma suka zauna cikin tsummoki da toka

"Da yawa kuma suka zauna ƙasa, cikin tsummoki zaune cikin toka"