ha_tn/est/02/22.md

1.0 KiB

Da aka bayyana wa Modakai al'amarin

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Sa'ad da Modakai ya gane abin da su ke shiryawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a sunan Modakai

Wannan kari ne. AT: "a madadin Modakai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Aka bincika rahoton aka tabbatar haka yake, sai aka rataye dukkansu biyun

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Sarkin ya bincika rahoton ya tabbatar haka yake, sai yasa barorinsa suka rataye dukkansu biyun " (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gungume

Wannan wani sassaƙaƙƙen katako ne da aka kafa ana amfani da shi wurin kashe mutane ta wurin ɗaura igiya zagaye a bisan gungumen ƙarshen igiyar kuma a ɗaure wuyansu sai a rataye su a jikin. AT: "katakon rataye mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Aka rubuta wannan al'amari

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Suka rubuta wannan al'amari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)